Delta
Rundunar 'yan sandan jihar Delta ta ce jami'anta sun samu nasarar hallaka wani mai garkuwa da mutane a jihar. 'Yan sandan sun kuma cafke takwarorinsa guda uku.
Wani matashi mai suna Ufuoma Umurie ya hallaka mahaifinsa wanda babban Fasto ne mai suna Isaac Umurie yana tsaka da bacci a jihar Delta a yau Laraba.
Ana cikin tsadar rayuwa gwamnonin jihohi sun kashe kudi kimanin N15b kan sayan motocin yan majalisar jiha. Jihohin sun hada da Gombe, Kano, Ondo da Kebbi.
Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta fara daukar mataki kan 'yan acaba da aka kama suna yin kabu kabu a jihar bayan da gwamnati ta kakaba dokar haramta okada.
Rundunar yan sanda a jihar Delta ta tabbatar da kama masu garkuwa da mutane da dama dauke da makamai tare da wani matsafi dauke da gashin dan Adam.
Dakarun sojojin Najeriya sun janye daga kauyen Okuama na karamar hukumar Ughelli ta Kudu a jihar Delta bayan sun kwashe kwanaki masu yawa a cikinsa.
Tsohon karamin Ministan ilimi a Najeriya, Cif Kenneth Gbagi ya riga mu gidan gaskiya, marigayin ya rasu ne a jiya Asabar 4 ga watan Mayu a jihar Delta.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun salwantar da ran wani tsohon shugaban jam'iyyar PDP a jihar Delta. Miyagun sun kuma sace wani shahararren mawaki a jihar.
An tafka babban rashi a masana'antar Nollywood bayan rasuwar shararren furodusa kuma darektan fina-finai, Frank Ogho Vaughan wanda ya ba da gudunmawa sosai.
Delta
Samu kari