Delta
Sabon basarake a jihar Delta, Obi Epiphany Azinge ya gargadi fadawa game da kawo masa gulma musamman a cikin fadarsa inda ya ce ko kusa ba zai lamunta ba.
Wutar lantarki ta kona wani barawo yana kokarin satar wayar wuta. Wutar ta babbaka barawon kuma an ce ya saba satar wayar wuta a wasu wurare a jihar Delta.
Sarakunan yankin Neja Delta sun bayyana cikakken goyon bayansu ga shugaban sa Bola Ahmed Tinubu, sun ce manufofinsa za su amfani mutanen yankunansu.
Sufeton yan sandan Najeriya ya canza kwamishinonin yan sanda a jihohin Delta, River da birnin tarayya Abuja. Ya yi umarni da su kara himma kan maganace rashin tsaro.
Shahararren dan kasuwa kuma jigo a jam'iyyar APC a jihar Delta, Morrison Olori, ya bukaci 'yan Najeriya da su kara hakuri da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
Gwamnan Delta, Sheriff Oborevwori ya bayyana cewa gwamnatinsa ta gama shiri, tana jiran taswirar aiwatar da sabon mafi ƙarancin albashi na N70,000 ne.
Wasu jami'an rundunar sojojin Najeriya sun afka garin Okuama da ke ƙaramar hukumar Oghelli a jihar Delta, rahotanni sun nuna mutane sun yi takansu.
Wasu matasa yan acaba sun kona wanda ake zargi da satar babur a jihar Ogun inda suka yi jina jina ga wani sojan Najeriya daga baya. Sojoji sun tabbatar da lamarin.
Matasa da masu keke NAPEP sun yi zanga zangar adawa da karin kudin man fetur da kamfanin NNPCL ya yi. Sun bukaci a rage kudin mai domin saukaka rayuwa.
Delta
Samu kari