Delta
Gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta ya nemi alfarmar malaman addini wurin taya shi da addu'o'i a gwamnatinsa inda ya fadi irin gudunmawar da suke bayarwa.
Rahotanni sun tabbatar da cewa daraktan daukar hoto a masana'antar Nollywood da jami'an tsaro suka harba yana cikin mummunan yanayi bayan kai shi asibiti.
An shiga jimami bayan rasuwar tsohon mataimakin gwamnan jihar Delta, Farfesa Amos Utuama. Marigayin ya rasu ne da safiyar ranar Asabar, 2 ga watan Nuwamban 2024.
Jihohi masu arzikin man fetur sun samu rabanon N341.59bn a watanni shida na shekarar 2024. Jihar Delta ce ta fi kowace jiha samun rabanon albarkatun man fetur.
Rundunar 'yan sandan jihar Delta, ta sanar da cewa ta samu nasarar cafke wani tsohon kansila kan yunkurin yin garkuwa da mutane. Ta ce ana ci gaba da bincike.
Mutanen yankin Neja Delta sun caccaki Bola Tinubu kan zargin rusa musu ma'aikata. Wasu daga cikinsu sun yi madalla da rusa ma'aikatar da Bola Tinubu ya yi.
Cif Edwin Clerk ya zargi gwamnatin Bola Tinubu da shirin yin amfani da kudin Kudu maso Kudu wajen bunkasa wasu hukumomin raya shiyyoyin kasar nan.
Yayin da ma'aikata ke cikin halin kunci a Najeriya, Gwamnatin jihar Delta ta shirya biyan mafi ƙarancin albashin N70,000 a karshen wannan wata ta Oktoba.
Rundunar yan sanda ta tabbatar da cewa an harbe shugaban yan sanda a jihar Delta. Yan bindiga sun harbe dan sanda mai matsayin DPO da wasu tarin jami'ai.
Delta
Samu kari