Daurin Aure
Soyayya ruwan zuma kuma duk abunda Allah ya tsara sai ya tabbatar, hakan ce ta kasance da wata matashiya @Raahmatuallah inda ta hadu da mijinta a nan Twitter.
An daɗe ana ana kai ruwa rana tsakanin ma'aurata akan waye yake da alhakkin yiwa mace kayan ɗaki? Mijin ta ko ita amaryar daga cikin sadaƙin ta? ko kuma iyayan.
Amaryar Kano da ake zargin an yi garkuwa da ita, Amina Gwani Danzarga ta ce sharrin shedan da kuma daina jin son angonta ne ya sa ta kagi batun saceta da kanta.
A makon nan ne majalisar koli ta addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA) ta bayyana nisabin karancin sadaki a kasar nan. Legit.ng ta zantawa da Sheikh Khamis.
Bayan shafe kwanaki biyar ba tare da sanin inda take ba, an tsinci Amina Gwani Danzarga mai shirin zama amarya da aka nema aka rasa a Unguwar Koki a jihar Kano.
Ko sama ko kasa, an nemi wata daliba da ake shirin aurar da ita a Jihar Kano mai suna Amina Gwani Danzarga ana saura kwanaki biyu a daura mata aure da angonta.
Tsokacin Edita: Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa shahrarren malami ne mazaunin jihar Kano wadanda ya shahara da wa'azi zamantakewan aure kuma ya yi wannan rubutu.
Wata bbudurwa mai amfani da shafin Twitter @xarah_bint ta sha alwashin daukar dawainiyar mijinta ta hanyar dafa masa abinci sau uku a rana idan suka yi aure.
Abun al'ajabi ya afku a tsakanin wasu masu shirin zama mata da miji yayinda auren ya warware tun ba a daura shi ba bayan mijin ya tara da aminiyar amaryar.
Daurin Aure
Samu kari