Daurin Aure
Kakakin majalisar dokokin jihar Oyo zai angonce da kyakkyawar budurwarsa, wanda aka shirya za'a gudanar daga 25 ga watan Nuwamba zuwa 27 ga watan Nuwamba .
A cikin bdiyon liyafar auren, an gano angon yana rawa tare da mahaifiyarsa inda ya dunga zubar da hawaye, inda ita kuma ta dunga share masa tare da taya shi.
Rundunar 'yan sandan jihar Delta ta kama wani direban keken adaidaita, wanda ake shirin daura ma aure a ranar Asabar, 13 da watan Nuwamba, kan laifin fashi.
Esther Bamiloye mai shekaru 55 ta shiga daga ciki tare da angonta, Isaac Bakare mai shekaru 62 bayan shafe tsawon lokaci tana jiran tsammani da ikon Allah.
Lamarin aure batu ne da ke tsakanin mata da miji amma wani ango ya kasa zuwa dakin amaryarsa har sai da iyayensa da surukansa suka yi masa rakiya har kan gado.
Ughelli, jihar Delta - Gajeriyar Dirama ta auku a bikin daurin daure kuma mutane da dama sun tofa albarkatun bakinsu a kafafen ra'ayi da sada zumunta kamar kull
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa babban Malamin addinin Musulunci ne mazaunin jihar Kano wanda ya shahara wajen bayani kan mas'alolin rayuwa da zamantakewar aure.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, ya ce dansa bai da wani dalili na cin amanar amaryarsa saboda tana da kyau da shafaffen tumbi da kuma fararen hakora.
Wani dattijo mai shekaru 61 Michael Haugabook, ya sanya jama' a tofa albakacin bakinsu a shafukan soshiyal midiya bayan ya auri yarinyar da ya raina a hannunsa.
Daurin Aure
Samu kari