Daurin Aure
Shagali ya kankama a gidan sanata Sahabi Ya'u na auren diyarsa Amina Ummi, inda aka gudanar da kamun amarya. Dangin ango sun biya dala 20,000 kudin kamunta.
Kyawawan hotunan shagalin bikin kamun diyar Sanata Sahabi Yau da angonta Muhammad Auwal sun matukar daukar hankali. 'Yan uwa, masoya da abokan arziki sun je.
Kyakkyawar diyar sanata mai wakiltan Zamfara ta arewa, Sanata Sahabi Yau mai suna Amina za ta amarce da angonta Muhammad Auwal a karshen makon nan, an yi kamu.
Kyawawan hotuna da bidiyoyin wurin kamun 'dan sarkin Kano, ango Kabiru Aminu Bayero da zukekiyar amaryarsa, Aisha Ummarun Kwabo sun matukar kayatar da jama'a.
Jami'an yan sandan kasar Uganda sun kai samame wajen wani shagalin biki inda suka kama amarya tare da garkame a gidan yari bayan sun zarge ta da laifin sata.
Wani matashin magidanci ya garzaya Kotun shari'ar musulunci da ke jihar Kaduna, inda ya nemi Alkali ya bi ba'asin aurensa bayan matar ta tsere daga gidansa
Ruqayya Aminu Bayero, kyakkyawar diyar sarkin Kano, Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero za ta amarce da angonta Amir Kibiya, hotunan kafin aurensu sun bayyana.
Diyar shugaban kasa, Zahra Buhari-Indimi ta taya dan’uwanta, Yusuf da matarsa ,Zahra Nasiru Bayero murnar cika shekara daya da aure. Sun yi aure a Agustan 2021.
Aisha Abdulrahman Bello Dambazau ta shiga daga ciki tare da angonta Aminu Tajuddeen Dantata. An daura aurensu a ranar Asabar, 20 ga watan Agusta a garin Kano.
Daurin Aure
Samu kari