Daurin Aure
Tsohon gwamnan Gombe, Sanata Danjuma Goje ya musanta cewa an rika watsa kudi a bkin ‘yar sa, Fauziyya Danjuma Goje da ya gudana a babban birnin tarayya Abuja.
Wata matashiya mai suna Balkisu ta bayyana irin tsananin so da take yiwa shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu inda ta ce da aure take son shi.
An gurfanar da wani magidanci, Umar Inusa a gaban kotun shari'ar Musulunci a Kano bisa tuhumar raunata matarsa a ƙirji, alkali ya ɗage zaman zuwa watan Nuwamba.
Kwanaki tara da mutuwar matarsa, Gwamna Umo Eno ya magantu kan labarin karin aure inda ya ce har yanzu bai shirya sake yin wani aure ba tukuna sai gaba.
Wani matashi mai suna Maya Santos ya jefa mutane a cikin tsananin jimami bayan da ya ce aurensa ya mutu makonni kadan bayan bikin auren saboda kwayoyin halitta.
Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci ta Najeriya ta fitar da bayanin cewa sadakin aure ya koma N142,932 yayin da diyyar rai ta koma N567,728,000.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gurfanar da Abubakar Kurna, wanda ake zargin ya kashe matar da zai aura, Naja'atu Ahmad, kotuɓta bada umarnin kulle shi.
A yau Juma'a 23 ga watan Agustan 2024 jiga-jigan siyasar Najeriya da dama suka samu halartar daurin auren yar Atiku Abubakar a yau Juma'a a birnin Abuja.
Rundunar yan sanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wata mata mai shekaru 40 bayan cinnawa kanta wuta a jihar saboda sakinta da mijinta ya yi.
Daurin Aure
Samu kari