Dandalin Kannywood
Jaruma Fati Muhammad ta haɗu da sharrin wani boka wanda ya haɗa baki da ɗan'uwan ta suka yi mata awon gaba da mota. An gurfanar da su a gaban kotun musulunci.
Jarumin masana'antar finafinan Kannywood, Ali Nuhu, ya bayyana cewa ya so ƴaƴan sa su zama jaruman fim, amma sai suka nuna ba haka ba. Yace ya so su yi fim.
Fitacciyar jarumar Kannywood, Amal Umar, ta isa gaban babbar kotun tarayya da ke Kano inda ta nemi alkali ya hana kwamishinan yan sandan jihar Kano kama ta.
Fitaccen jarumin Kannywood, Tijjani Asase ya yi wuff da kyakkyawar budurwarsa, Khadija Ɗahiru Mu’azu Kyalli a ranar Asabar, 4 ga watan Maris. Ita ce ta biyu.
Jarumin masana'antar fina-finan Hausa ta kannywood, Adam Zango, ya bayyana cewa mutane ba za su taba yi masa uzuri ba saboda ya yi aure-auren mata har bakwai.
Jarumi Adam Zango ya saki bidiyo inda ya ke bayyana cewa zai rabu da matarsa saboda ta fifita kasuwancinta fiye da aure. Yace ya gama aure kuma ba zai sake ba.
Ooni na Ile Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi, ya fito a wani fim din masana’antar Hollywood ta kasar Amurka a karon farko. Fim din ya nuna al’adar mutanen Afrika.
Gogaggen jarumin Kannywood, Abale ko Daddy Hikima, ya shirya tsaf don aure rabin ransa budurwa mai suna Maryam. Katin daurin aure ya nuna za a yi ranar Juma'a.
Manyan taurarin jaruman Kannywood da suka hada da Ali Nuhu, Adam Zango, Daushe da sauransu sun bayyana goyon bayansu ga Bola Ahmed Tinubu na APC a zaben 2023.
Dandalin Kannywood
Samu kari