Dandalin Kannywood
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya nada marubuciya kuma yar jin kai, Fauziyya D Sulaiman a matsayin babbar mai ba shi shawara kan harkokin gajiyayyu.
Hukumar tace finafinai da ɗab'i ta jihar Kano ta garƙame sutudiyon mawaƙin siyasa Idris Danzaki, bayan ya yi biris da gayyatar da ta yi masa zuwa ofishinta.
Shahararriyar jarumar masana'antar shirya fina-finan Hausa, Amal Umar ta bayyana cewa har yanzu kawancensu na nan da Maryam Yahaya duk da ba a ganinsu tare.
Shahararriyar jarumar masa'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Amal Umar, ta bayyana cewa ita bata damfari kowa kudi ba kamar yadda ake ta yayatawa.
Allah ya yi wa shahararriyar jarumar nan ta masana'antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Hannatu Umar (Jarumai) rasuwa a ranar Lahadi, 20 ga watan Agusta.
Wani matashi mai suna Adamu ya yi tattaki daga jihar Bauchi zuwa jihar Kano domin ya hadu da masana’antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Aisha Humaira.
Wasu daga cikin jaruman masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood sun nuna damuwarsu matuka a kan mutuwar auren wasu Hafsat Idris da kuma Zahra'u Shata.
An yi ta yaɗa jita-jita kan batun mutuwar auren Sayyada Sadiya Haruna da G-Fresh Al-Ameen (Kano state material). Gaskiyar zance ita ce aurensu na nan daram.
Babban darakta kuma jarumi a masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya goyi bayan soke lasisin yan masana'antar da gwamnatin jihar Kano ta yi.
Dandalin Kannywood
Samu kari