Jihar Cross River
Tsohon kwamishinan ƙasa na jihar Cross Rivers, Edem Ekong, ya aike da wasikar murabus daga mamban jam'iyyar hamayya PDP ga shugabannin jam'iyya na gundumarsa.
Tsohon gwamnan soji na Cross River da Delta a zamanin mulkin marigayi Janar Sani Abacha, Commodore Ibrahim Kefas (mai ritaya), ya rasu a ranar Juma’a, 1 Oktoba.
Sanata Steven Odey na jam'iyyar PDP, tare da ɗaruruwan magoya bayansa, sun fice daga babbar jam'iyyar hamayya PDP, sun koma APC mai mulki a jihar Cross Rivers.
'Yan majalisun jiha ƙarƙashin jam'iyyar adawa PDP a jihar Cross Rivers, sun shigar da karar kakakin majalisa a kotu kan zargin karkatar da wasu hakkokinsu.
Kwanan nan, tsoffin shugabannin PDP na jiha uku, waɗanda ake ganin sune ke da alhakin kai jam'iyyar ga nasara daga 1999 zuwa 2015 sun sauya sheka zuwa APC.
Jama'a sun cika da mamaki bayan Shugabar karamar hukumar Obanliku na Kuros Riba, Evangelist Margaret Inde, ta baiwa manoma tallafin fatanya, adda da doya daya.
Evangelist Margaret Inde, Shugaban karamar hukumar Obanliku a jihar Cross Rivers, ta rabawa sabbin manoma tallafin doya da fatanya da adda, daya-daya a matsayin
Gwamna Ben Ayade na jihar Cross River ya ƙashe kyautar gwamnan da ya fi jin kai da tausayin talakawa, hukumar NCFRMI ce ta mika masa kyautar a birnin Abuja.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya dauki burinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a 2023 zuwa mataki na gaba ta hanyar kaddamar da wani shirin tallafawa.
Jihar Cross River
Samu kari