Cristiano Ronaldo
Mun kawo maku jerin manyan ‘Yan kwallon da su ka fi kowa albashi a Duniya. ‘Yan kwallo 3 ne su ka shiga cikin mutane 100 da Forbes ta bayyana na wadanda su ka samu makudan kudi a bana.
Jiya Litinin ne 27 ga watan Mayu mujallar ESPN ta wallafa sunayen 'yan wasan kwallon kafa guda goma da suka fi kowa a duniya, mujallar ta wallafa sunayen 'yan wasan da kuma sunayen kungiyoyi da suke buga kwallo a shafinta na...
Yayin wani wasa da aka tashi kunnen doki tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Inter Milan da Juventus a gasar Serie A ta kasar Italiya, dan wasa Cristiano Ronaldo, ya zura kwallo ta 600 cikin koma a fagen kwallon kafa ta kungiya.
An ima za a gwabza tsakanin Madrid da Barce a wasan Super cup. Dan wasa Ronaldo zai dawo bakin aiki bayan ya zauna a benci a wasan su da Manchester United.
An batawa Dan wasa Cristiano Ronaldo rai Inji Real Madrid. Sannan Florentino Perez ya bayyana matakin da ake sa rai Ronaldo zai dauka a Real Madrid din.
Dan wasan Duniya Cristiano Ronaldo ya samu lambar yabo daga Tauraron Barcelona Lionel Messi. Messi yace ba shakka Cristiano Ronaldo babban Dan wasa ne.
Dan wasan Real Madrid, Cristiano Ronaldo, ya ci gaba da zama a matsayi na daya a wanda ya fi karbar albashi a tsakankanin masu wasanni a duniya in ji mujallar
Real Madrid ta doke makwabtan ta Atletico Madrid a gidainda Real Madrid tayi nasara da ci uku da nema. Hatsabibin Dan wasan nanCristiano Ronaldo ya ci duka.
Ronaldo wanda yayi fice a Duniya yana neman wata Tauraruwar kasar Rasha Lilia Ermak amma ta ki ba sa dama su hadu. Ikon Allah; Ashe di abin ba a kudi yake ba.
Cristiano Ronaldo
Samu kari