Cristiano Ronaldo
Yayin wani wasa da aka tashi kunnen doki tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Inter Milan da Juventus a gasar Serie A ta kasar Italiya, dan wasa Cristiano Ronaldo, ya zura kwallo ta 600 cikin koma a fagen kwallon kafa ta kungiya.
An ima za a gwabza tsakanin Madrid da Barce a wasan Super cup. Dan wasa Ronaldo zai dawo bakin aiki bayan ya zauna a benci a wasan su da Manchester United.
An batawa Dan wasa Cristiano Ronaldo rai Inji Real Madrid. Sannan Florentino Perez ya bayyana matakin da ake sa rai Ronaldo zai dauka a Real Madrid din.
Dan wasan Duniya Cristiano Ronaldo ya samu lambar yabo daga Tauraron Barcelona Lionel Messi. Messi yace ba shakka Cristiano Ronaldo babban Dan wasa ne.
Dan wasan Real Madrid, Cristiano Ronaldo, ya ci gaba da zama a matsayi na daya a wanda ya fi karbar albashi a tsakankanin masu wasanni a duniya in ji mujallar
Real Madrid ta doke makwabtan ta Atletico Madrid a gidainda Real Madrid tayi nasara da ci uku da nema. Hatsabibin Dan wasan nanCristiano Ronaldo ya ci duka.
Ronaldo wanda yayi fice a Duniya yana neman wata Tauraruwar kasar Rasha Lilia Ermak amma ta ki ba sa dama su hadu. Ikon Allah; Ashe di abin ba a kudi yake ba.
Cristiano Ronaldo ya siya wata gawurtacciyar motar hawa da kudinta ya kai naira miliyan 37 don nuna farin cikinsa da shekarar 2016, wanda a cikin ta nasara
Babban dan wasan nan kuma tsohon Kyaftin ya bayyana babban dalilin da ya sa ya ajiye kwallo da wuri. Tsohon mai rike da kambun Super Eagles ya ajiye wasa 2008.
Cristiano Ronaldo
Samu kari