Babban bankin Najeriya CBN
Gwamnatin Najeriya ta ce ba dole sai kasashe sun rika daukar shawarwarin Asusun bayar da lamuni da sauran manyan hukumomin duniya ba domin ta gwada hakan.
A wannan labarin za ku ji cewa Asusun lamuni na duniya (IMF) ta bayyana cewa kudin Najeriya,wato Naira na farfadowa a kasuwar canjin kudi bayan dogo suma da ta yi.
Ministan kudi ya fadi hanyar da za a bi wajen farfado da darajar Naira a duniya. Gwamnatin Najeriya ta koka kan yadda Dala ke tashi kan Naira a fadin duniya.
Rahoton ci gaban Najeriya (NDU) da Bankin Duniya ya fitar ya nuna cewa gwamnatin ta yi asarar Naira tiriliyan 13.2 na tallafin kudin kasashen waje (FX) a shekaru uku
Bankin duniya ya ba Tinubu shara kan kar ya kuskura ya dawo da tallafin man fetur da farfado da darajar Naira wanda su ne tsare tsaren shugaba Bola Tinubu.
Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Olayemi Cardoso ya ce duk da rashin darajar Naira akwai damarmaki da dama wanda za a yi amfani dasu domin inganta kasar.
Tsohon Sanata ma wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana rashin gamsuwa da shawarar da Bankin Duniya ya ba kasar nan kan bunkasar tattalina arziki.
Bankin Duniya ya shawarci gwamnatin kasar nan kan dabarun da za ta bi wajen raba arzikin man fetur domin rage talauci da hauhawar farashin da ake fama da shi.
An kafa CBN ne a shekarar 1958 a matsayin babban bankin kasar. A tsawon shekarun da suka gabata, gwamnoni da dama sun shugabanci bankin CBN kuma sun samu nasarori.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari