Babban bankin Najeriya CBN
Babban banki watau CBN ya lashi takobin sa ƙafar wando ɗaya da duk bankin da ya gaza samar da isassun kudi ga kwastomominsa a wannan lokaci na karshen 2024.
Babbar Kotun Kano ta tanadi hukunci kan korafin da aka shigar game da kudin kananan hukumomin jihar inda kungiyar NULGE ke korafi kan CBN da ministan shari'a.
Babban bankin kasar nan ya shaidawa jama'a cewa ya na daukar matakin da ya kamata domin kawo karshen karancin Naira da ake fama da shi a sassa daban daban.
A rahoton nan kun ji asusun bayar da lamuni na duniya (IMF) ya sake matsayar da ya bayyana a kan manufofin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu kan tattalin aziki.
Rahoton asusun bayar da lamuni na duniya (IMF) ya fito da halin da tattalin arzikin Najeriya ke ciki duk da fara amfani da manufofin Bola Tinubu.
Hukumar Inshorar Bankuna ta Najeriya (NDIC) ta sanya 4 ga watan Disamba, 2024 matsayin ranar da za ta sayar da kadarorin bankin Heritage. Ana neman masu saye.
Kayan zabe masu muhimmanci sun isa Akure a jihar Ondo yayin da jam’iyyu ke shirin tunkarar zabe mai zuwa da za a gudanar a ranar 16 Nuwamba, 2024.
Babbar kotun tarayya mai zama a Legas ta kara kwace makudan kudi, kadarori da hannun jari da ake zargin suna da alaƙa da tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele.
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) ta ce ba za ta saurarawa manyan jami'an bankuna da ake zargi da hannu a cikin almundahana ba.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari