Muhammadu Buhari
Tsohon kyaftin din kungiyar Super Eagles, Mikel John Obi, ya ce ya kira fadar Muhammadu Buhari domin ‘yan wasa su samu alawus dinsu na gasar cin kofin duniya a 2018.
Sabon littafi da aka ƙaddamar a Abuja ya bayyana cewa Muhammadu Buhari ya amince da sake fasalin Naira ne domin dakile sayen kuri’u, ba don cutar wata jam’iyya ba.
’Yar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Fatima Buhari, ta ce mahaifinta ya taɓa zargin ana sa masa na’urorin sauraro a ofishinsa a Villa.
Tsohuwar matar shugaban kasa, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta karyata jita-jitar da ake yadawa cewa Buhari ya rasu ne sakamakon gubara da aka sa masa.
Kungiyar Amnesty International ta soki gwamnatin marigayi Muhammadu Buhari, tana zargin an samu take hakkin ɗan Adam da kisa daga 2015 zuwa 2023.
Aisha Buhari ta bayyana dalilan da suka sa marigayi Muhammadu Buhari bai cika sallamar ministoci da hadiman gwamnatinsa. Ta fadi kura-kuran tsohon shugaban.
Wani sabon littafi da aka kaddamar kan marigayi Muhammadu Buhari ya bayyana dalilin da ya sa tsohon shugaban kasar bai goyi bayan takarar Yemi Osinbajo ba.
Matar marigayi Muhammadu Buhari ta ce za ta cigaba da zama ba tare da aure ba bayan rasuwar Buhari. Aisha Buhari ta fadi abubuwan da za ta cigaba da yi a rayuwa.
Wani littafi kan rayuwar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana yadda wasu hadimansa suka yi masa karya dangane da zaben shekarar 2023.
Muhammadu Buhari
Samu kari