Muhammadu Buhari
An bayyana yadda EFCC ta kama Dr. Chris Ngige a gidansa da daren Talata, inda aka tafi da shi cikin kayan barci, kuma ake zargin za a gurfanar da shi kotu yau.
Hukumar EFCC ta kama tsohon ministan kwadago a gwamnatin Muhammadu Buhari, Chris Ngige. Hadiminsa ne ya fadi haka ana rade radin masu garkuwa sun sace shi.
Sheikh Ibrahim Zakzaky ya bayyana cewa batun Buhari ya kare tun da Allah ya masa rasuwa amma abin da ya sani Allah zai yi masu hisabi a ranar Lahira.
Manya a Najeriya ciki har da tsohon hafsan sojoji, Tukur Buratai da tsohon minista, Abubabakar Malami da Godwin Emefiele sun musanta daukar nauyin ta'addanci.
Za a gudanar da taron murnar zagayowar ranar haihuwar marigayi Muhammadu Buhari bayan rasuwarsa a karon farko. Lai Mohammed zai gabatar da littafi a taron.
Rahoton da Google ya fitar na abubuwan da aka fi bincike a manhajarsa a 2025 ya nuna Sanata Natasha Akpoti ce aka fi karanta labaranta, sai su Muhammadu Buhari.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon shugaban kasa ,Olusegun Obasanjo ya bayar da tabbacin cewa zai iya bayyana a kotu kan kwaniglar aikin Mambilla.
Tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana cewa babu kamshin gaskiya a zargin da EFCC ta ke yi masa na badakalar wasu kudi daga 'kudin Abacha.'
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada tsohon shugaban hukumar leken asiri ta kasa (NIA), Ayo Oke, a matsayin Jakada. Ya taba shiga badakalar kudi a baya.
Muhammadu Buhari
Samu kari