Muhammadu Buhari
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yabawa tsohuwar uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari murnar cika shekara 55 da haihuwa. Ya kira ta da jurmar gaske.
Rundunar 'yan sanda ta kama tsohon hadimin shugaba Muhammadu Buhari, Okoi Obono-Obla kan zargin shiga aikin lauya ba bisa ka'ida ba a jihar Cross River.
Jami'ar Umaru Musa Yar'adua da ke Katsina (UMYUK), ta karrama tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Jami'ar UMYUK ta yaba da gudunmawar da ya ba da.
Tsohuwar uwargidar shugaban kasa, Aiha Buhari da diyarta Hanan Buhari sun kai ziyarar bam girma ga Atiku Abubakar a masaukinsa a kasa mai tsarki.
Shugaba Bola Tinubu ya yi tafiye-tafiye 10 a 2025, yana jawo muhawara, yayin da Muhammadu Buhari ya yi tafiye-tafiye 21 a shekarar 2016 kacal a mulkinsa.
Tsohon Ministan sadarwa a gwamnatin marigayi Muhammadu Buhari, Farfesa Ali Isa Pantami ya sabunta rajistar zama dan APC. Ya ce Buhari ya ba shi shawara.
A labarin nan, za a j cewa hukumar ICPC ta tsare tsohon Shugaban NIMASA, Bashir Jamoh bayan zarge-zargen badakaloli masu yawa da aka shiga a kansa.
Shaida a kotu ta nuna tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele ya nemi amincewar margayi Muhammad Buhari kan sake fasalin kudin Naira a shekarar 2022.
Tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari ya ce nasarar kowace gwamnati a Najeriya na da alaka da aikin mutane uku.
Muhammadu Buhari
Samu kari