Muhammadu Buhari
Masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC, da suka hada da shugabannin al'umma sun raka Yusuf Muhammadu Buhari wajen gwamna Radda kan takarar 2027 a Katsina.
Tsohon ministan makamashi, Sale Mamman, ya ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan Taraba a 2027, yana mai bayyana hakan gaban magoya baya a Jalingo.
Wannan rahoto ya duba yadda ƴaƴan tsofaffin shugabannin Najeriya da sarakuna ke shirin fafatawa a zaɓen 2027. An duba yadda ake ganin tasirin takararsu.
Bukola Saraki ya yi martani kan zargin fashin Offa, inda ya zargi Gwamna Abdulrahman Abdulrazaq da shirya tugun siyasa a sanarwar yau 17 ga Afrilu, 2026.
Wata babbar kotun babbar birnin tarayya ta ba da umarnin cafke Hajiya Sadiya Farouq, tsohuwar Ministar jin kai a lokacin marigayi shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Gwamnatin tarayya na ci gaba da shari'a da tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami da dansa. Gwamnatin ta sauya tuhume-tuhumen da take yi a kansa.
A labarin nan za a ji cewa diyar Buba Galadima, Zainab ya bayyana irin nadamar da ta A CEWARTA, APC ta gaza cika alkawuran da ta dauka ga yan Najeriya.
Yusuf Buhari, ɗan marigayi Muhammadu Buhari, ya ayyana niyyar takarar ɗan majalisar wakilai a mazaɓar Daura/Sandamu a zaɓen 2027 a yau Talata yau.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon minista kuma jigo a ADC, Solomon Dalung ya yo magana game da zargin rashin gaskiya a kan shugaban INEC, Solomon Dalung.
Muhammadu Buhari
Samu kari