Muhammadu Buhari
A karon farko tun bayan hawansa mulki watanni 14 baya, Shugaba Bola Tinubu ya kira taron majalisar magabata na kasa inda ake sa ran zai gaba da tsofaffin shugabanni.
Gwamnatin jihar Katsina ta yabawa Shugaba Bola Tinubu kan nadin 'yan jihar Katsina mukamai daban-daban wanda ake ganin na daga cikin salon sakawa Muhammadu Buhari.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sake nadin shugaban hukumar kula da iyakoki ta kasa (NBC). Adamu Adaji ya koma mukamin a wa'adi na biyu.
Fitaccen dan kasuwa, Tony Elumelu ya ce tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da marigayi Abba Kyari su suka hana shi samun damar mallakar rijiyoyin mai.
Wani dan majalisa daga jihar Osun ya fito ya caccaki lokacin da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kwashe yana mulkin Najeriya. Ya ce an yi asara.
Tun fara zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya an samu muhimman abubuwa da suka ja hankalin al'umma wanda suka hada da daga tutar Rasha da jawabin Tinubu.
Masarautar Daura a jihar Katsina ta yi martani kan zargin kai hari gidan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ko kuma na Sarkin Daura a jihar Katsina.
Bola Tinubu ya kawo cigaba a asusun kudin waje da wasu bangarori X a shekara. Olusegun Dada, ya jero wasu cigaba da aka samu a tattalin arziki a mulkin APC.
Masu zanga-zangar da ke adawa da halin matsin tattalin arzikin da ake fama da shi a kasar nan, sun dira a gidan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da ke Daura.
Muhammadu Buhari
Samu kari