Muhammadu Buhari
Shugaba Goodluck Jonathan ya zargi Muhammadu Buhari da gallazawa jami'an gwamnatinsa kan zarginsu da hannu a badakalar Malabu da aka yi a shekarun baya.
Yar fitaccen dan adawa, Zainab Galadima ta ce gwamnatin Bola Tinubu ba ta ba ta wata dama ba, kuma ba ta taba zuwa neman kwangila tun hawansa mulki ba.
Tsohuwar hadimar Muhammadu Buhari, Lauretta Onochie ta ce Bola Tinubu bai goyi bayan takarar fitar da gwani da Buhari ya tsaya ba a jam'iyyar APC a 2014.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi da tsohon Antoni Janar, Abubakar Malami na cikin muƙarraban gwamnatin Buhari da suka bar APC zuwa haɗakar ADC.
Mai magana da yawun tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Garba Shehu ya kaddamar da littafi a Abuja. Atiku, El-Rufa'i, Gowon Aminu Ado sun halarta.
An fara musayar yawu tsakanin muƙarraban Shugaba Bola Tinubu da mutanen Muhammadu Buhari kan yadda tsohon shugaban ƙasar ya samu nasara a zaɓen 2015.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ya musanta ikirarin cewa Shugab Tinubu ya maida Buhari shugaban ƙasa a zaben 2015, ya ce ba haka abin yake ba.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon kusa a gwamnatin Muhammadu Buhari, Babachir Lawal ya bayyana cewa ya dade yana adawa da gwamnatin Bola Tinubu.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ce babu sabani tsakanin mai gidansa da Bola Tinubu inda ya bayyana rade-radin da ake yi a matsayin ƙarya.
Muhammadu Buhari
Samu kari