Muhammadu Buhari
A yau aka sanar da mutuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari bayan ya shafe wani lokaci yana jinya a birnin London da ke kasar Birtaniya a nahiyar Turai.
An fara yada wani bidiyo wanda aka gano tsohon shugaban kasa yana bayani bayan tabbatar da mutuwar Muhammadu Buhari a yau Lahadi a birnin London da ke Birtaniya.
Bidiyon ganawar Atiku da Buhari a Kaduna ya zama na karshe da aka ga tsohon shugaban kasar a raye kafin rasuwarsa a London ranar Lahadi, 13 ga Yuli, 2025.
A yau Lahadi aka sanar da rasuwar shugaba Muhammadu Buhari a London. Buhari ya rasu bayan fama da rashin lafiya a London. Mun kawo tarihin rayuwar Buhari.
Shugaba Bola Tinubu ya ba mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima umarnin zuwa London domin rako gawar tsohon shugaba, Muhammadu Buhari da ya rasu ranar Lahadi.
Yanzun nan muke samun labarin cewa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rasu a asibitin da yake jinya a London. Buhari ya rasu a ranar Lahadi.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rasu bayan fama da rashin lafiya a asibitin London. Ana sa ran za a sanar da lokacin masa jana'iza a nan gaba kadan.
Tsohon mai magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu, ya bayyana cewa Muhammadu Buhari ya ki amincewa da kasafin kudin abinci a fadar shugaban kasa.
Tsohon mai magana da yawun shugaban ƙasa, Malam Garba Shehu ya ve ba shi da masaniyar an sa wa Muhammadu Buhari wani abu a AC har ya kwanta rashin lafiya.
Muhammadu Buhari
Samu kari