Muhammadu Buhari
Yayin da ake jimamin rasuwar tsohon shugaban kasa, Gwamnan Katsina, Dikko Umaru Radda ya bayyana halayen marigayi Muhammadu Buhari na raha da kishin kasa.
Babban kwamandan Hisbah kuma fitaccen malamin musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya roƙi ƴan Najeriya su yiwa Buhari addu'a kuma su yafe masa.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu zai halarci jana'izar marigayi Muhammadu Buhari, ana sa ran shi zai karbi gawar gobe Talata kafin a wuce da shi Daura.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa kwamitin da zai jagoranci tsaraya da shirya jana'izar ƙasa ta musamman da ta dace da tsohon Shugaba Muhammadu Buhari.
Farouk Aliyu ya yi kira ga duka shugabanni a matakau daban-daban a Najeriya da su tuna cewa duk matsayin da suka kai a rayuwa watarana mutuwa za ta riske su.
Tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya yi kalamai da za a dade ana tunawa da su a tarihin Najeriya. Legit ta tattaro kalaman Buhari 12 da ya yi a baya.
Gwamnonin Arewa maso Yamma sun ayyana gobe Talata, 15 ga watan Yuli, 2025 a matsayin ranar hutu domin girmamawa da Muhammadu Buhari da ya rasu jiya Lahadi.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana ranar Talata a matsayin ranar hutu don girmama tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda ya rasu a Landan.
Najeriya ta yi jimamin rasuwar manyan mutane a 2025, ciki har da Buhari, Dantata, Farfesa Jibril Aminu, da sarakunan gargajiya; Oba Adetona da Olakulehin.
Muhammadu Buhari
Samu kari