Muhammadu Buhari
Bayan ya yi magana kan ingancin kiwon lafiya a Najeriya, manyan likitoci sun ca caccake Femi Sarakuna inda da cewa akwai kwararru sosai a kasar da za su ba da kulawa
A labarin nan, za a ji cewa mai daukar hoton marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana yadda ya yi aiki a karkashinsa har na tsawon shekaru takwas.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC, John Oyegun ya fice daga jam'iyyar APC zuwa hadakar ADC a jihar Edo. Oyegun ya ce Bola Tinubu ya gaza samar da tsaro a kasa.
Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Farfesa Muhammad Kailani, ya shawarci shugabanni kan su koyi darasi daga rasuwar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
A ranar Laraba, an gudanar da taron addu'o'in kwanaki 3 da rasuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura, Shettima ya halarta.
Daya daga cikin hadiman Atiku Abubakar ya bayyana cewa an tono wasikar murabus dinsa daga jam’iyyar PDP mai adawa ba tare da izini ba a bainar jama’a.
Fadar shugaban kasa za ta shirya taron FEC domin girmama Muhammadu Buhari da ya rasu. Za a yi wa Buhari addu'a a masallacin Abuja da coci ranar Lahadi.
Kakakin jam'iyyar hadaka ta ADC, Bolaji Abdullahi ya bayyana cewa sun fara karbar mutanen Buhari na CPC. Ana fargabar za su fita daga APC bayan rasuwar Buhari.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya bayyana ɓacin ransa kan yadda Atiku ya fitar da wasiƙar barin PDP ana tsakiyar jimamin rasuwar Muhammadu Buhari.
Muhammadu Buhari
Samu kari