Muhammadu Buhari
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar da Nasir El-Rufai sun ziyarci kabarin Buhari a Daura. Peter Obi ya ziyarci iyalan Buhari a gidan shi na Daura.
Bayan rasuwar Muhammadu Buhari a ranar 13 ga watan Yulin 2025, Legit Hausa ta tattaro bayani game da 'ya'yan tsohon shugaban kasar 8 da suke da rai.
Jigo a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima, ya bayyana dalilin da ya sa suka jawo tspphon shugaban kasa Muhammdu Buhari cikin harkar soyasa duk kuwa da baya so.
An bukaci Tinubu da ya gina asibitin zamani a Najeriya domin kawo karshen dogaro da kasashen waje da kuma inganta fannin kiwon lafiya bayan rasuwar Buhari a London.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi gaggawar katse wata tafiya da ya yi bayan ya samu labarin rasuwar Buhari.
Tsohon minista a Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya yaba da kyawawan halayen marigayi Muhammadu Buhari inda ya ce sun zauna da shi na tsawon shekaru 24.
Majalisar dattawa da ta wakilai sun tafi hutun mako daya domin jimamin rasuwar shugaba Muhammadu Buhari. An yi hakan domin ba mutane damar yin jaje.
Tsohon ɗan Majalisar Wakilan Tarayya, Dachung Bagos ya zargi wasu daga cikin muƙarraban Buhari da ya ɗora yardarsa a kansu da cin amanarsa, ya ce shi na kirki ne.
Al'umma sun fito a jiihohin Arewa da dama domin jimamin rasuwar shugaba Muhammadu Buhari. An yi sallar gawa daga nesa wa Buhari a Gombe da jihar Filato.
Muhammadu Buhari
Samu kari