Muhammadu Buhari
Dattijon Arewa, Hakeem Baba Ahmed ya ce duk da Buhari yana da niyya mai kyau, ba a samu nasara a kan mulkin da ya yi ba a shekara 8 da ya yi a Najeriya.
Iyalan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya rasu sun bayyana yadda ya yi rayuwa da su. Rayuwar Buhari a cikin gida ta kasance wata iri ta dabam.
Kakakin Majalisar Wakilai, Rt. Hon Tajudeen Abbas ya bayyana cewa Marigayi Muhammadu Buhari ya masa nasiha bayan an zaɓe shi a matsayin shugaban Majalisa.
Ɗan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Yusuf ya gode wa Shugaba Bola Tinubu bisa mutunta mahaifinsa da jana’iza ta kasa da aka shirya saboda shi.
A labarin nan, za a ji cewa Bashir Ahmad, tsohon hadimin shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari ya jawo magana bayan wallafa Hotonsa da Peter Obi.
Shugaba Bola Tinubu ya sanar da sauya sunan jami’ar Maiduguri zuwa 'Muhammadu Buhari University', a matsayin girmamawa bayan rasuwar marigayi a London.
A labarin nan, za a ji yadda malaman manyan addinan Najeriya, wato Musulmi da Kiristoci su ka duƙufa da addu'a tare da rokon Allah Ya yi wa Muhammadu Buhari rahama.
Wani hoto da ya fara yawo na Aisha Buhari ɗauke da tutar Najeriya wacce aka naɗo marigayi tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya ja hankalin jama'a.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya ja tawaga zuwa jihar Katsina, inda suka bayyana jimaminsu na rashin Buhari.
Muhammadu Buhari
Samu kari