Muhammadu Buhari
Kungiyar musulmi ta Ansar-Ud-Deen yankin Arewa ta bukaci gwamnatin Nigeria ta tona asirin masu daukan nauyin 'yan bindiga da 'yan ta'adda a kasar, rahoton Sahar
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, zai tafi kasar Saudiyya ranar Litnin, 25 ga watan Oktoba, 2021 domin halartan taron hannun jari sannan kuma yayi Ibadar Umrah.
Tsohon kakakin majalisar wakilai, Ghali Umar Na'Abba, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gaza neman shawara kuma hakan yasa ya kasa shawo kan matsaloli.
Muhammadu Buhari, shugaban Nigeriayana cikin jerin musulmin duniya 500 mafi karfin fada aji kamar yadda cibiyar nazarin addinin Islama da ke Amman a Jordan ta f
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa mulkinsa ba zai huta ko hakura ba har sai kalubalen tsaron da Najeriya ke fuskanta a yanzu ta kawo karshe.
A wurin taron tsaro yau a fadar shugaban ƙasa, shugaba Buhari ya gargaɗi shugabannin tsaron ƙasar nan kan su tabbatar da an gudanar da zaɓen gwamnan Anambra.
Gabannin babban zaben 2023, babban limamin coci a Najeriya, Prophet Elijah Moses, ya yi hasashen cewa kabilar Igbo ce za ta samar da shugaban kasa kuma kirista.
A cikin sabbin hotunan an gano shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da uwargidansa, Hajiya Aisha Buhari suna yi wa juna kallon kauna yayin da take gyara shi.
Shugaban kasar Turkiyya ya zo Najeriya, ya bayyanawa shugaban kasa Muhammadu Buhari irin mutanen da ke kokarin kifar da gwamnatinsa idan bai kula sosai ba.
Muhammadu Buhari
Samu kari