Muhammadu Buhari
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya canza sunan titin Shendam zuwa titin Muhammadu Buhari domin karrama marigayi tsohon shugaban ƙasar Najeriya.
Dr. Akinola ya ce asibitin ABUAD na da ingantattun kayan aiki da ƙwararrun likitoci da za su iya ceton rayuwar Muhammadu Buhari da ace ya yi jinya a can.
Dangin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari sun yi godiya ga wadanda suka taya su jajen rashin da suka yi. Mamman Daura ya ambaci mutane 34 a fadin duniya.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi jimamin rasuwar abokin Muhammadu Buhari, Sarkin Ijebu, Mai Martaba Sikiru Kayode Adetona.
Fasto Tunde Bakare ya yi magana kan yadda aka kafa jam'iyyar APC a Najeriya. Malamin addinin ya fadi rawar da Awujale na Ijebu, Oba Sikiru Adetona ya taka.
An gudanar da taron addu'a wa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari addu'a a cocin kasa da ke Abuja. Hakan na cikin jerin bukukuwan da aka yi na mako daya.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda na cigaba da samun kulawa a asibiti bayan hadarin mota da ya yi a hanyar Daura. mutum daya ya karye a tawagar.
Najeriya ta rasa manyan shugabannin al'umma aƙalla bakwai a asibitoci daban-daban a birnin landan na ƙasar Birtaniya, mun tattaro maku jerin sunayensu.
Mawaƙin siyasa, Dauda Abdullahi Kahutu Rarara ya fuskanci suka daga masoyan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari saboda rashin yi masa ta’aziyya.
Muhammadu Buhari
Samu kari