Muhammadu Buhari
Tsohon hadimin shugaban kasa, Garba Shehu, ya bayyana yadda marigayi Muhammadu Buhari ya ki karbar kyautar jirgin sama da aka yi a masa a shekarar 2016.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose, ya bayyana dalilin da ya bai fadi wasu munanan kalamai da sukar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ba bayan mutuwarsa.
Yayin da ake cigaba da jimamin rasuwar Muhammadu Buhari, shugaban Gambia, Adama Barrow, ya kai ziyarar ta’aziyya Katsina kan rasuwar tsohon shugaban kasar.
An gudanar da sallar jana'izar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a ranar Talata 15 ga watan Yulin 2025 a garin Daura da ke jihar Katsina.
Fiye da mako guda bayan rasuwar marigayi Muhammadu Buhari, tsohon mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya yi magana game da halayen tsohon mai gidansa.
Ana shirin taron APC a Abuja, Shugaba Bola Tinubu da Kashim Shettima za su jagoranci taron NEC na jam'iyyar da ke mulki a gobe Alhamis a birnin Abuja.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya yi kuskuren cewa jana'izar Shugaba Tinubu maimakon Buhari a zaman karrama marigayin a Abuja.
Gwamnatin Najeriya ta sanya wa wurare daban daban sunan Muhammadu Buhari a Borno, Gombe, Nasarawa da sauransu domin girmama Buhari da ya rasu a 2025.
Malamin Musulunci, Farfesa Sani Umar Musa Rijiyar Lemo ya ziyarci iyalan marigayi Muhammadu Buhari a Daura. Malamin ya bukaci su rika yi masa addu'a sosai.
Muhammadu Buhari
Samu kari