Muhammadu Buhari
Tsohon ministan kula harkokin ƴan sanda, Aminu Maina Waziri ya ce gwamnatin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta maida Najeriya baya ta kowane fanni.
Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya kai ziyarar ta'azziya gidan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a jihar Kaduna wanda ga rasu a London.
Tsohon hadimin marigayi Muhammadu Buhari ya bayyana cewa akwai wani shiri da yan siyasa suke yi na ganin cewa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya tsaya takara.
Hadimin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce Bola Tinubu ya cancanci wa’adi na biyu kamar yadda marigayi Muhammadu Buhari inda ya bukaci a ba shugaban dama.
An samu rarrabuwar kawuna game da yafewa Muhammdu Buhari, tun ranar da ya rasu wasu suka ce sun yafe hakkinsu kuma suka yi masa addu'ar samun rahama.
Asibitin koyarwa na jam'iar Maiduguri da ke Borno ya bude cibiyar fasahar ICT ta kiwon lafiya inda ta karrama Bola Tinubu ana rigimar sauya sunan UNIMAID.
Sheikh Bello Yabo ya bukaci ShugabaTinubu da ya karbo dukiyar da aka sace a mulkin marigayi Buhari, yana mai cewa yanzu babu uzurin jin kunyar kowa.
Tsohon ɗan takara, wanda ya nemi tikitin shugaban ƙasa na APC a 2023, Adamu Garba ya ce APC ta gaji ƙasar da komai ya tsaya caf a 2015, Buhari ya yi ƙoƙari matuƙa.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon hadimin marigayi Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya ba matakin rage harajin shigo da abinci zuwa kasar nan kariya.
Muhammadu Buhari
Samu kari