Muhammadu Buhari
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi wasu tone-tone kan dalilin faduwarsa a 2015 inda ya ce ya yi tunanin soke zaben saboda matsalolin na’urar tantancewa.
A labarin nan, za a ji cewa shugabannin APC a Kudu masi Yamma sun yi wani zama, inda su ka yanke hukuncin sake zaben Bola Tinubu a kakar zaben 2027.
Bayan wata daya da rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a birnin London da ke Birtaniya, ma’aikatan gidansa a garin Daura sun yi jimamin rasuwarsa.
Daniel Bwala ya bayyana siffofi takwas da suka bambanta Shugaba Tinubu da sauran shugabanni, yana mai cewa irin wadannan halaye ne ke sa bai damu da 2027 ba.
A labarin nan, za a ji tsohon Minista Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana cewa babu wanda ya kawo tunanin tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari zai rasu a Landan.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Sakataren Gwamnatin Muhammadu Buhari, Boss Mustapha ya bayyana matsayarsa kan sauya sheƙa zuwa jam'iyyar adawa ta ADC.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Chibuike Amaechi, ya bayyana ra'ayinsa kan gwamnatocin marigayi Muhammadu Buhari da ta shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon daraktan hukumar VON, Osita Okechukwu, ya bayyana yadda marigayi Muhammadu Buhari, ya kawo cikas ga tazarcen Olusegun Obasanjo a shekarar 2006.
Tsohon karamin ministan ayyuka, Dayo Adeyeye, ya bayyana cewa rasuwar marigayi Muhammadu Buhari, ba za ta kawo cikas ga tazarcen Shugaba Bola Tinubu ba 2027.
Muhammadu Buhari
Samu kari