Muhammadu Buhari
Gwamna Dikko Umaru Radda ya ziyarci kabarin shugaba Muhammadu Buhari a Daura. Dikko Radda ya yi wa marigayin addu'a ta musamman yayin ziyarar da ya kai.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya kuma tuna marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari bayan kusan wata biyu da rasuwarsa, inda ya yi masa addu'o'i.
A labarin nan, za a ji cewa Hadi Sirika, Ministan harkokin sufurin jirgin sama a a zamanin marigayi Muhammadu Buhari ya karyata zargin kashe N10bn kan 'Nigeria Air.'
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, ya bayyana cewa bai shiga cikin wata hadaka ba don kifar da gwamnatin mai girma Bola Tinubu a 2027.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karbi bakuncin 'yan kungiyar Buhari a fadarsa da ke Abuja. Ya gaya musu cewa ba zai iya nada kowa a kan mukami ba.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa an farmaki tsohon ministan shari’a, Abubakar Malami a Birnin Kebbi inda yake zargin APC ta kai masa hari.
Mataimaki shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya ziyarci jihar Kaduna daurin auren jikar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da gwamna Uba Sani.
Mai martaba Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya jagoranci tawagar shugabannin fulani na duniya zuwa gidan marigayi Muhammadu Buhari da ke Kaduna.
Jikar tsohon shugaban kasa, marigayi Muhammadu Buhari, za ta yi aure. Halima Amirah Junaid za ta yi aure ne tare da angonta a wani biki da za a yi a Kaduna.
Muhammadu Buhari
Samu kari