Muhammadu Buhari
Nasir El-Rufa'i ya ce an yaudari Buhari yaki nada Audu Ogbeh sakataren gwamnati. Ya ce zai cigaba da rokawa Ogbeh aljannar firdausi duk da Kirista ne.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Atiku Abubakar na kokuwar shawo kan mutanen marigayi Muhammadu Buhari. Atiku ya gana da 'yan CPC, Tinubu ya je gidan Buhari.
A labarin nan, za a ji cewa 'ya'yan tsohuwar jam'iyyar CPC sun bayyana rabuwar kawunansu a kan wanda ya fi cancanta su mara wa baya a kan babban zaben 2027.
Tinubu ya ziyarci gidan marigayi Buhari a Kaduna, ya yi alkawarin dorawa daga inda Buhari ya tsaya. Aisha Buhari ta yi godiya ga Tinubu tare da addu’o’i ga Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyara ga iyalan marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a gidansa da ke jihar Kaduna yau Juma'a.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai gana da Aisha Buhari da sauran iyalan Muhammadu Buhari yayin da zai je Kaduna auren dan Abdulaziz Yari ranar Juma'a.
Hadimin gwamnan Kebbi ya zargi Malami da yada kalaman karya kan gwamnati inda ya ce bai taimaka wa jama’a ba, ya ce al'umma za su maka shi a kotu.
Shugabannin tsohuwar jam'iyyar CPC ta Buhari na jihohi sun gana da Atiku Abubakar domin shirin kifar da gwamnatin Bola Tinubu a zaben shubana kasa na 2027.
Tsohon shugaban majalisar wakilai, Yakubu Dogara ya bayyana cewa gwamnatin Muhammadu Buhari ne ta lalata tattalin Najeriya, Tinubu kuma yana gyara shi.
Muhammadu Buhari
Samu kari