Jihar Borno
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram/ISWAP a jihar Borno. Sojojin sun kuma kwato makamai da babura a yayin arangamar.
Hukumar kare hakkin dan Adam ta IHRC ta duniya a Najeriya ta roki alfarma wurin Shugaba Bola Tinubu game da zargin Abba Kyari inda ta bukaci ya yafe masa.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka kwamandojin 'yan ta'adda a sassa daban-daban na kasar nan. Sojojin sun kuma cafke 'yan ta'adda masu yawa.
Bayanai da suke riskarmu yanzu sun tabbatar da cewa Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya yi garambawul a gwamnatinsa domin kawo sauyi.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan ISWAP a jihar Borno. Sojojin sun samu nasarar ne bayan sun yi artabu da miyagun a cikin daji.
A labarin nan, za a ji cewa jama'a sun faɗa a cikin fargaba yayin da mamakon ruwan aƙalla awanni uku ta fara mamaye gidaje, an fara neman mafaka a sassan Borno.
Ruwan sama mai karfi a Maiduguri ya haifar da ambaliya, ya rushe gine-gine takwas tare da tilasta wa mutane da dama tserewa daga gidajensu a ranar Laraba.
Asibitin koyarwa na jam'iar Maiduguri da ke Borno ya bude cibiyar fasahar ICT ta kiwon lafiya inda ta karrama Bola Tinubu ana rigimar sauya sunan UNIMAID.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'addan Boko Haram a Borno. Sojojin sun hallaka miyagu tare da kwato kayayyaki masu yawa a hannunsu.
Jihar Borno
Samu kari