Jihar Borno
Tsohon hafsan hafsoshin soji, Janar Tukur Buratai, ya ce talauci da rashin jan matasa a jiki ne ke kara haddasa shiga kungiyoyin Boko Haram da ISWAP.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara kan mayakan kungiyar ta'addanci ta ISWAP a jihar Borno inda suka yi musu barna mai yawa a yayin farmakin.
Gwamnatin Najeriya ta sanya wa wurare daban daban sunan Muhammadu Buhari a Borno, Gombe, Nasarawa da sauransu domin girmama Buhari da ya rasu a 2025.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun yi ta'asa bayan sun kai hari a Borno. Sun sace jami'in gwamnati da wani mutum bayan sun tare motarsu.
Gwamnatin jihar Borno ta fito ta kare kanta kan dalilin da ya sa ta kasa biyan ma'aikatan kananan hukumomi mafi karancin albaahi na N70,000 da aka amince da shi.
Daliban UNIMAID da masu ruwa da tsaki sun buƙaci Tinubu ya soke sauya sunan jami’ar, suna mai cewa UNIMAID ta fi suna, tana wakiltar juriya, ilimi da tarihin yankin.
Shugaba Bola Tinubu ya sanar da sauya sunan jami’ar Maiduguri zuwa 'Muhammadu Buhari University', a matsayin girmamawa bayan rasuwar marigayi a London.
A labarin nan, za ji cewa Sanatan Borno ta Kudu, Sanata Ali Ndume ya bayyana alhini a kan rashin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya rasu a Landan.
Sanata Kashim Shettima ya yabawa Mohammed Adoke da Aminu Tambuwal waɗanda suka tsaya kai da fata wajen hana tsige shi daga kujerar gwamnan Bormo.
Jihar Borno
Samu kari