Jihar Borno
Majalisar dattawan Najeriya ta nuna damuwa kan karuwar hare-haren 'yan ta'addan Boko Haram. Ta bukaci a kara tura sojoji da kayan aiki jihohin Borno, Yobe.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya nuna takaicinsa kan sababbin hare-haren da 'yan ta'addan Boko Haram suka kai. Ya ce ba zai sare ba.
Ma’aikata biyu na hukumar ilimi sun mutu sakamakon fashewar bam a hanyar Damboa–Maiduguri. Lamarin ya faru ne a jihar Borno, inda hare-haren IED ke ƙaruwa.
Wasu 'yan ta'adda da ake zargin na kungiyar Boko Haram ne sun kai hari a waninsansanin sojoji da ke jihar Borno. 'Yan ta'addan sun kashe sojoji tare da cafke wasu.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa an harbe wani matashi da bindiga a lokacin bikin naɗin sarauta a Gwoza, jihar Borno da ke Arewa maso Gabas.
Bayan Gwamna Babagana Umara Zulum ya haramta sayar da giya a Borno, Babban limamin Musulunci a jihar ya yaba da matakin da gwmanan ya ɗauka saboda tarbiyya.
Gwamna Babagana Umara Zulum ya kafa dokar hana sayar da man fetur a karamar hukumar Bama ta jihar Borno. Zulum ya dauki matakin ne kan Boko Haram
Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa kananan yara 5 sun jikkata da wani bam ya tashi da su a ƙaramar hukumar Mafa da ke jihar Borno ranar Alhamis.
Babban hafsan sojojin kasan Najeriya, Laftanar Janar Olufemi Oluyede ya jihar Borno. Shugaban sojojin ya koma Borno ne domin ci gaba da yakin da ake da 'yan ta'adda.
Jihar Borno
Samu kari