Jihar Borno
Bayan Bola Tinubu ya sauya sunan jami'ar Maiduguri zuwa 'Muhammadu Buhari University', Kungiyar ASUU reshen UNIMAID za ta shiga kotu da gwamnatin tarayya.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Dr Muhammad Abubakar da aka fi sani da Dr Dalha Konduga ya rasu a jihar Borno. Malamin ya rasu bayan rashin lafiya.
A labarin nan, za a ji yadda dakarun sojin sama da kasa suka hada kai da mafarauta inda aka fatattaki wasu 'yan ta'adda har maboyarsu da ke Borno da Adamawa.
Sojojin Operation Hadin Kai sun fatattaki Boko Haram a Borno, sun kashe kwamandansu Ibn Khalid, sun kwato makamai da bama-bamai, kuma sun hana harin Bitta.
Tsohon hafsan hafsoshin soji, Janar Tukur Buratai, ya ce talauci da rashin jan matasa a jiki ne ke kara haddasa shiga kungiyoyin Boko Haram da ISWAP.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara kan mayakan kungiyar ta'addanci ta ISWAP a jihar Borno inda suka yi musu barna mai yawa a yayin farmakin.
Gwamnatin Najeriya ta sanya wa wurare daban daban sunan Muhammadu Buhari a Borno, Gombe, Nasarawa da sauransu domin girmama Buhari da ya rasu a 2025.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun yi ta'asa bayan sun kai hari a Borno. Sun sace jami'in gwamnati da wani mutum bayan sun tare motarsu.
Gwamnatin jihar Borno ta fito ta kare kanta kan dalilin da ya sa ta kasa biyan ma'aikatan kananan hukumomi mafi karancin albaahi na N70,000 da aka amince da shi.
Jihar Borno
Samu kari