Jihar Borno
A labarin na, za a ji cewa rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta kama wasu munanan bama-bamai da aka ɓoye a cikin kayan gwangwan kafin ya tashi jama'a.
Dakarun sojin Najeriya sun kama wani matashi a jihar Borno dauke da man fetur, sirinji, wasu kayayyakin tsari da ake zargi zai mika su ga Boko Haram ne.
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro a yankin Arewa maso Gabas, sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram yayin wani artabu.
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro a yankin Arewa maso Gabas sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram/ISWAP a jihohin Borno da Adamawa.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram/ISWAP a jihar Borno. Sojojin sun kuma kwato makamai da babura a yayin arangamar.
Hukumar kare hakkin dan Adam ta IHRC ta duniya a Najeriya ta roki alfarma wurin Shugaba Bola Tinubu game da zargin Abba Kyari inda ta bukaci ya yafe masa.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka kwamandojin 'yan ta'adda a sassa daban-daban na kasar nan. Sojojin sun kuma cafke 'yan ta'adda masu yawa.
Bayanai da suke riskarmu yanzu sun tabbatar da cewa Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya yi garambawul a gwamnatinsa domin kawo sauyi.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan ISWAP a jihar Borno. Sojojin sun samu nasarar ne bayan sun yi artabu da miyagun a cikin daji.
Jihar Borno
Samu kari