Jihar Borno
Wasu miyagun 'yan ta'addan kungiyar Boko Haram, sun kai hare-haren ta'addanci a jihar Borno. 'Yan ta'addan sun hallaka mutum daya tare da kona fadar basarake.
Hukumar zabe ta INEC ta fitar da adadin mutanen da suka yi rajista a shirin mallakar katin zabe. Borno ta zamo ta daya yayin da Kano da Kaduna suke bayan Osun.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Ali Ndume ya dauki zafi a kan abin da ya kira kokarin PENGASSAN na kawo cikas a Najeriya ta hanyar takura wa Matatar Dangote .
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum ya taimaka wa magidanta 18,000 a karamar hukumar Dikwa sakamakon jarabawarda suka fuskanta a bana.
Wani masoyin gwamnan jihar Borno ya rasa yaransa guda biyu. An tsinci gawarwakin yaran ne 'yan kwanaki bayan sace su yayin da suke wasa a gidansa.
Ma’aikatar muhalli ta tarayya gargadi jihohi 15 kan yiwuwar ambaliya daga 24 zuwa 28 ga Satumba, 2025, bayan rahoto ya tabbatar da mutum 232 sun mutu a bana.
Kotun soji ta yanke wa sojoji hudu hukuncin daurin rai da rai bayan kama su da laifin safarar makamai ga yan ta'adda ba bisa ka'ida ba a jihar Borno.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa matashin malami, Isma’il Maiduguri daga jihar Borno, ya tsira daga mummunan hatsarin mota a hanyar Maiduguri.
Wasu 'yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a wani gari da ke kan iyaka a jihar Borno. 'Yan ta'addan sun fafata da sojoji tare da kwashe makamai daga sansaninsu.
Jihar Borno
Samu kari