Jihar Borno
Majiyoyi masu karfi a yankun Tafkin Chadi sun bayyana cewa yan ta'adda sama fa 200 aka lashe a wani azababben artabu da ya faru tsakanin Boko Haram da ISWAP.
A labarin nan, za a ji cewa mayakan kungiyoyin yan ta'adda sun gwabza kazamin yaki a jihar Borno, inda aka kashe mayakan ISWAP akalla guda 50 a kusa da tafkin Chadi.
Sojojin Najeriya sun kubutar da mutane 86 da aka yi garkuwa da su tare da lalata sansanin Boko Haram/ISWAP a jihar Borno, inda suka kuma kama mutane 29.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Ali Modu Sherrif ya bayyana cewa labarin da ake yadawa cewa ya ce Shettima ya kafa Boko Haram karya ce tsagwaronta.
Kungiyar ISWAP ta mayar da martani ga kalaman Donald Trump, tana kiran shugaban Amurka “makaryaci kuma dan kama-karya” da ke neman ya ta da rikici a Najeriya.
Sojojin Operation Hadin Kai sun kashe ‘yan Boko Haram shida a Mallam Fatori, sun kwato bindigogi, jirage marasa matuka, da makamai yayin da suka dakile hari.
Gwamnatin jihar Borno ta fara amfani da kamfanin hada rabobi da da kayan sola da ake yi a jihar zuwa jihohi. A lokacin Muhammadu Buhari aka kaddamar da cibiyar.
A labarin nan, za a ji cewa wani rahoto ya bayyana yadda wasu mutane sama da miliyan 24 ke cikin barazanar fadawa a cikin matsanancin yunwa a shekarar 2026.
Gwamna Babagana Umaru Zulum ya sake nanata cewa gaba daya jihar Borno na tare da APC da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce za su sake zabensa a 2027.
Jihar Borno
Samu kari