Jihar Borno
Wannan rahoto ya yi nazari kan yadda jihohi 6—Borno, Yobe, Zamfara, Plateau, Benue da Katsina—ke amfani da sababbin dabarun tsaro wajen yaƙi da ‘yan ta'adda.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun yi luguden wuta a dajin Sambisa da ke jihar Borno. An lalata kayayyakin Boko Haram da wuraren da suke taruwa a dajin.
Wasu yan sa-kai sun rasu yayin da wasu mayakan ISWAP suka kai hari kan dakarun Najeriya a jihar Borno. Yan sa-kai 4 ne suka rasu yayin da aka rasa wasu sojoji.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya nuna damuwa kan matsalar rashin tsaro. Ya gayawa Shugaba Bola Tinubu hanyar shawo kan matsalar.
A labarin nan, za a ji cewa waɗansu majiyoyi sun tabbatar da cewa ƴan ISWAP sun sake kama Birgediya-Janar M Uba, har sun yi ajalinsa bayan harin da suka kai Borno.
Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawa, ya yi gargadi kan yawan sauya shekar da wasu 'yan siyasa suke yi zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Wata gobara ta lakume wani bangare a gidan cin abincin Kayat da ke birnin Maiduguri, lamarin da ya dauki hankali. An tura ma'aikatan kwana-kwana don ceto jama'a.
Dakarun sojojin Najeriy masu aikin samar da tsaro sun yi nasarar shirya harin kwanton bauna kan 'yan ta'addan ISWAP. Sun kwato makamai a hannun miyagun.
Rundunar sojin Najeriya ta karyata labarin cewa an sace Birgediya Janar M Uba yayin fafatawa da 'yan ISWAP a Borno. Yayin fafatawar, An kashe 'yan CJTF biyu.
Jihar Borno
Samu kari