Jihar Borno
Dakarun rundunar sojojin Najeriya ta kai farmaki wani muhimmin sansanin Boko Haram a dajin da suke kira Timbuktu Triangle. An samu kabarin Boko Haram.
Harin bam na Boko Haram ya jawo asarar sojoji biyar a jihar Borno, yayin da sojojin ke ci gaba da farmakin kakkabe 'yan ta'adda a Arewa maso Gabas.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun samu gagarumar nasara a yakin da suke yi da 'yan ta'adda a jihar Borno. Dakarun sojojin sun hallaka 'yan ta'adda da dama.
Dakarun sojojin Najeriya sun gano rumbun ajiyar kayan Boko Haram a karkashin kasa a jihar Borno. Dakarun Najeriya sun fadi abubuwan da suka samo a rumbun.
Taron APC da ke gudana a Maiduguri ya dauki zafi bayan buga babbar fasta ba tare da sanya hoton mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Ssettima ba.
Rundunar sojin saman Najeriya ta kashe yan ta’adda fiye da 40 a Borno; Air Marshal Sunday Aneke ya tabbatar da nasarar hare-haren Azir da Musarram.
Dakarun sojojin Najeriya sun kai farmaki kan 'yan ta'addan ISWAP da suka yi yunkurin kai musu hari a Borno. An saki bama-bamai kan 'yan ta'addan suna shirin guduwa.
Jami’ar Maiduguri (UNIMAID) ta musanta bidiyon da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke zargin kama dalibai bisa alaka da kungiyar Boko Haram a Borno.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon dan takarar Gwamna a inuwar PDP a jihar Borno, Mohammed Ali Jajari ya sauya sheka zuwa ADC, ya bayyana dalilansa.
Jihar Borno
Samu kari