Jihar Benue
Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, ya yi karin haske kan dalilin da ya sa ya hakura da ayyukan coci ya tsunduma cikin siyasa domin a dama da shi.
Dakarun rundunar ƴan sandan jihr Benuwai sun yi nasarar halaka ƴan bindiga 2 yayin musayar wuta a karamar hukumar Katsina Ala, sun damƙe mutum ɗaya.
Gwamnan jihar Benuwai, Hyacinth Alia, ya musanta batun cewa ya nemi shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi murabus daga mukaminsa.
Wasu tsagerun ƴan bindiga sun yi ajalin manoma biyu yayin da suka kai farmaki ƙauyen Opini a karamar hukumar Otukpo ta jihar Benuwai, sun bar wasu a kwance.
Tsohon gwamnan Benue, Sanata Gabriel Suswam ya nuna sha'awar neman kujerar shugabancin jam'iyyar PDP ta kasa domin maye gurbin Dakta Iyorchia Ayi.
Wasu yan bindiga sun kai hari kauyen Mbaikyor Mbalom da ke ƙaramar hukumar Gwer a jihar Benuwai, sun kashe rayukan mutane 17 da daren ranar Alhamis.
Wasu mahara da ake kyautata zaton fulani makiyaya ne sun kashe dukkan iyalai yan gida ɗaya tare da ƙarin wasu da yawa a yankin ƙaramar hukumar Ukum, jihqr Benuwai.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Benue ta amince Shugaba Tinubu a ya fito takarar tazarce a 2027. Jam'iyyar ta yaba da salon mulkin Tinubu.
Jami'an yan sanda sun yi kokarin tarwatsa wasu da ake zaton magoya bayan Gwamna Alia ne yayin da suka yi yunkurin taɗa rikici a sakatariyar APC a Makurdi.
Jihar Benue
Samu kari