Jihar Bauchi
Mai girma gwamnan jihar Bauchi Barista Muhammad Abdullahi Abubakar ya gina wani babban masallaci a garin Bauchi wanda aka bude a ranar juma’a da ta gabata
NAIJ.com ta samu labarin cewa ya ce an daga zaben ne saboda yana neman sabawa dokokin makarantar saboda banbancin fadaci-addini da aka fara kawowa a harkar zabe
“Don haka ina so inyi amfani da wannan dama don in shaida ma jama’an jihar Bauchi cewa zani gida, domin kawar da shakkar masu tunanin wani nayi gudun hijira ne.
Ya ci gaba da cewa ya na adawa ne har ila yau da gwamnatin jihar Bauchi saboda ba ta mu'amala da akasarin zababbun 'yan majalisa da sanatocin da ke jihar.
Gwamna Abubakar ya kira ga yan kwamitin da su tambatar da cewa wannan jirgin Bauchi tana aiki kuma aikin ta dai shafi Bauchi ne domin bunkasa tattalin arziki
Da yake nasa jawabin, Shugaban Hukumar Mai ta Kasa NNPC, Maikanti Baru ya bayyana cewar sun yi wa aikin shiri na musamman wanda sun kawo na’o’iri da manyan kaya
Anan ne inda ruwa yake ɓuɓɓugowa daga ƙasa acikin Yankari a jihar Bauchi. Wajen na kusa da rafin Gagi kamar tuki sa’o’I 1 1/2 a mota. Yana ta kudanci gabas
Mai martaba Sarkin Bauchi Rilwanu Sulaimanu Adamu ya dakatar da Wazirinsa Muhammadu Bello - Kirfi sakamakon wata 'yar rashin fahimta kan wurin zama a masallaci.
Rundunar soji Najeriya ta kashe masu garkuwa da mutane guda 7 kamar yadda ta sanar da kaca kaca da matatun man sata a jihohi daban daba
Jihar Bauchi
Samu kari