Jihar Bauchi
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya raba kyautar N10,000 ga dukkan ma'aikatan jihar domin gudanar da bukukuwan sallar cikin walwala a jihar.
Gwamnatin jihar Bauchi ta dakatar da wasu manyan jami'ai uku daga aiki saboda ana zarginsu da amfani da takardun bogi da karkatar da kuɗin talakawa.
Matasa daga karamar hukumar Alkaleri da ke a jihar Bauchi, sun gudanar da zanga-zangar lumana kan tsige shugaban karamar hukumar su da gwamnatin jihar ta yi.
Gwamna Bala Abdulƙadir Mohammed na jihar Bauchi ya sauke kantoma da mataimakinsa na ƙaramar hukumar Alkaleri, ya umarci sun hanzarta barin .ofis nan take.
Babban malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya karyata jita jitar cewa ya mutu a yau Laraba. Malamin ya ce mutane su daina yada jita jita.
Kamfanin rarraba wutar lantarki na kasa (TCN) ya sanar da kammala gyaran wuta a yankin Arewa maso gabashin Najeriya. A yau Talata kamfanin ya sanar da kammala aikin.
Rahotanni sun bayyana cewa wata amarya mai suna Habiba Ibrahim ta yanke mazakutar mijinta mai suna Salisu Idris dan shekara 40 da haihuwa a lokacin da yake barci.
Yayin da ake tururuwa zuwa fadar Muhammadu Sanusi II, ƴaƴan Sheikh Dahiru Usman Bauchi sun ziyarci fadar Sarkin tare da nuna goyon baya da addu'o'i gare shi.
An samu asarar rayuka bayan an samu ruwan sama kamar da bakin kwarya a jihar Bauchi. Akalla 'yan kasuwa mutum biyar ne suka riga mu gidan gaskiya.
Jihar Bauchi
Samu kari