Jihar Bauchi
Shugaban kungiyar gwamnonin PDP kuma gwamnan Bauchi, Bala Mohammed ya yabi yadda gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara ya yi tsayin daka wajen zaben kananan hukumomi.
Sanatan da ke wakiltar mazabar Bauchi ta Kudu, Sanata Shehu Buba Umar, ya fito ya yi martani kan zargin da Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed ya yi masa.
Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ya zargi gwamna Bala Mohammed da sake tabo shi. Sheikh Dutsen Tanshi ya maidawa Gwamnan Bauchi martani kan karbe filin Sallar Idi.
A wannan labarin, hukumar tsaron fararen hula (DSS), ta fara binciken Sanata mai wakiltar ta Kudu a majalisar dattawa, Shehu Buba da alaka da ta'addanci.
Najeriya ta cika shekaru 64 da samun 'yanci a ranar Talata, 1 ga Oktoba. Jiga jigan 'yan Najeriya akalla 10 ne suka share fagen samun 'yancin kan kasar.
Gwamnatin jihar Bauchi ta ware kudi domin gyara tare da inganta fadojojin sarakunan gundumomi 11 na karamar hukumar Dass da ke a jihar. Mun zanta da Muslim Dabo.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani matashi dan asalin jihar Bauchi ya gamu da ajalinsa bayan zaki ya hallaka shi a jihar Ogun bayan ya kufce daga dakinsa.
Wani barawo da yake fasa kabari ya saci karafuna a Bauchi ya ce yana sayan kayan maye ne da kudin da yake samu. Barawon ya nemi a masa afuwa a gaban alkali.
Gwamnatin jihar Bauchi ta gabatar da karin kasafin kudi a gaban majalisar dokokin jihar domin neman ta amince da shi. Za a yi ayyuka masu muhimmanci a cikinsa.
Jihar Bauchi
Samu kari