Jihar Bauchi
Gwamna Bala Mohammed na Bauchi ya bayyana cewa kan ƴaƴan PDP a haɗe yake karkashin jagorancin muƙaddashin shugaban jam'iyya na ƙasa, Umar Damagum.
Shugaban gwamnonin PDP kuma gwamnan Bauchi, Bala Muhammad ya yi martani kan zargin shigar da kara gaban kotu kan babban taron PDP da ak dage daga watan nan.
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya yi takaicin karuwar rashin tsaro da ke kamari a fadin kasar nan, ya nemi gwamnati ta dauki mataki.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa ya taba yin cutar rashin ji ba tare da ya sani ba. Ya ce mutane da yawa na dauke da cutar.
Jami’an ‘yan sandan jihar Bauchi sun kama wasu daliban makarantar sakandare biyu bisa zargin satar wayoyin hannu guda 100 da na’urorin lantarki a wani shago.
Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya yi kira ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ya sake tunani kan manufofinta na tattalin arziki, ya ce mutane na cikin wahala.
Gwamnan jihar Bauchi kuma shugaban kungiyar gwamnonin PDP, Bala Mohammed, ya bayyana cewa an samu nasarar warware rikicin da ya addabi jam'iyyar.
Da alama dai tsuguno ba ta kare ba, yayin da gwamnonin PDP su ka gaza samun matsaya a kan makomar shugaban PDP, Umar Iliya Damagum tare da komawa tsohon mukaminsa.
An gano gaskiya kan ikirarin da aka yi na cewa Atiku Abubakar ya bayyana goyon bayansu ga gwamnan Bauchi a matsayin dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2027
Jihar Bauchi
Samu kari