Jihar Bauchi
Hukumar kula da kiyaye hakkin masu saye (FCCPC) ta shawarci gwamnatin tarayya ta buɗe iyakokin kasar nan domin shigo da kayan abinci ta halastacciyar hanya.
Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar ya gargadi jami'an sojoji da su kaucewa duk wani lamari da ya shafi kabilanci ko bangarancin addini inda hakan zai raba Najeriya.
Bayan korafin Hajiya Aisha mai dafa abinci daga jihar Bauchi, wani bawan Allah ya sayi abincin gaba daya bayan ta nemi taimakon jama'a kan yaudararta da ka yi.
Wata mata mai suna, Hajiya Aisha ta nemi ƴan Arewa su kawo mata ɗauki yayin da wani mutumi ya yaudareta ta dafa abincin sadaƙa na mutum 9800 a jihar Bauchi.
Rundunar yan sanda a jihar Bauchi ta sanar da kama kasurgumin barawo da ya sace makudan kudi da kayayyaki. Za a gurfanar da Glory Samuel a gaban kotu.
Rundunar yan sanda a jihar Bauchi ta bukaci a kwantar da hankali a cigaba da lamura bayan an kashe matashi mai suna Usman da ya kirkiro sabon addini.
Rahotanni sun nuna cewa wasu matasa sun yi ajalin wani matashi mai suna Yunusa Usman wanda ake zargin ya na tallata sabon addini a wani kauyen jihar Bauchi.
Wasu matasa sun yi ajalin wani mai suna Yunusa wanda ɗan Faira ne kan zargin furta kalamai marasa daɗi ga Annabi Muhammad (SAW) a Bauchi da ke Aewacin Najeriya.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya koka kan yadda alhazai suka tsinci kansu a Saudiyya a bana inda ya caccaki tsare-tsaren hukumar alhazai ta NAHCON.
Jihar Bauchi
Samu kari