Jihar Bauchi
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya kai ziyarar ta'aziyya ga gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi kan rashin da ya yi na wasu daga cikin iyalansa.
Gwamnatin jihar Bauchi ta nada sababbin shugabanni, ciki har da Sakataren gwamnati da babban sakataren gwamna Bala Mohammed, inda za a rantsar da su a yau.
Gwamnan Bauchi, Bala Abdulƙadit Mohammed ya ce kafewar shugaban ƙasa Bola Tinubu kan kudirin haraji gayyato rikici ne, ya ce tsarin ba alheri ba ne.
Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ce ya kamata shugaba Bola Ahmed Tinubu ya saurari al'umma kan kudirin haraji yana mai cewa ba a mulkin soja ake ba.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya bayyana cewa da yawa daga cikin waɗanda suka kaɗa masu kuri'a suna fama da wahalhalun rayuwa a yanzu.
Masu garkuwa da mutane sun kashe wani yaro dan shekara 10 Tasi’u Abdullahi a Filato duk da karbar kudin fansa. An rahoto cewa an gano gawarsa ne a cikin buhu.
Gwamna Bala Mohammed ya yi ziyarar ba zata sakatariyar jihar Bauchi inda ya rasa manyan ma'aikata ciki har da kwamishinoni. Gwamnan ya gargade su.
'Yan sanda sun kama mutum 15 kan zargin sun kone makaranta da ofishin CJTF a Bauchi; kwamishinan ‘yan sanda ya umurci cikakken bincike kan lamarin.
Majalisar kolin harkokin addinin Musulunci karkashin jagorancin sarkin Musulmi ta bukaci dakatar da kafa masarautar Sayawa a garin Tafawa Balewa zuwa Bogoro
Jihar Bauchi
Samu kari