Jihar Bauchi
Dr Idris Abdulazeez Dutsen Tanshi ya fafata da Boko Haram tare da mukabala da Muhammad Yusuf. Ya yi kira zuwa ga tauhidi wanda za a rika tunawa da shi da su.
Shugaban ƙungiyar gwamnonin Arewa kuma gwamnan Gombe, Muhammad Inuwa Yahayaya mika sakon ta'aziyya bisa rasuwar Malam Idris Abdul'Aziz Dutsen Tanshi.
Wani limami ya hau mimbarin masallacin Dr Idris Dutsen Tanshi bayan jana'izarsa, inda ya jaddada cewa gaskiyar malam da jarumtarsa abin koyi ne ga al’umma baki ɗaya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya tuna da irin gudummawar da Sheikh Idris Dutsen Tanshi ya bayar wajen yaƙi da tsattsauran ra'ayin ƴan Boko Haram.
An gano wani tsohon bidiyo da marigayi Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ke kokawa kan halin da al'umma da malamai suka nuna ga Sheikh Adam Albany Zaria.
Malaman addinin musulunci a kasar nan sun bayyana kaduwa da samun labarin rasuwar daya daga cikinsu, Sheikh AbdulAzeez Dutsen Tanshi, wanda ya rasu a Bauchi.
Malamin Musulunci, Dr Idris Dutsen Tanshi ya ce ya fi so ya dawo Najeriya ya mutu maimakon zama a Indiya ya yi jinya. Musa Azare ne ya bayyana haka.
An yi janazar fitaccen malamin addinin islama da ke Bauchi, Sheikh Idris Dutsen Tanshi, wanda Allah ya yi wa rasuwa a daren Juma'a bayan fama da jinya.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya yi addu'ar Allah Ya gafarta wa fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh AbdulAziz Dutsen Tanshi.
Jihar Bauchi
Samu kari