Jihar Bauchi
TCN ya sanar da daukewar wuta na kwana huɗu a Arewa maso Gabas don kafa sabbin turaku. Za a dauke wutar gaba daya a Yola da Jalingo, amma wasu yankuna za su iya samu
Wani matashi a jihar Bauchi, Khamis Musa Darazo ya saye ragon layya wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce ya sanya wa 'yarsa sunan mamar Tinubu.
A labarin nan, za a ji yadda DPO Baba Ali ya gamu da ajalinsa bayan an sha zarginsa da hannu a matasa da dama bayan ya azabtar da su a ofishin yan sanda.
Yayin da ake fama da matsaloli daban-daban game da hakar man Kolmani a bakin iyakar Gombe da Bauchi, gwamnatocin jihohin 2 sun gana da wakilan NNPCL.
Rahotanni sun ce wasu matasa a garin Toro a jihar Bauchi sun fusata inda suke ihu ga Sanata Shehu Buba bisa abin da suka kira rashin tabuka komai.
Siyasar Najeriya ta dauko wani sabon salo yayin da 'ya'yan manyan kasa ke taya iyayensu fada duk lokacin da aka soki tsari ko kuma salon shugabancinsu.
Za ku ji cewa Majalisar dokoki za ta gudanar da bincike kan koken Gwamnan Bauchi dangane da yadda ake cike guraben aikin sojin sama babu 'yan asalin jihasa.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da cigaba da hako man fetur a Kolmani da ke iyakar jihohin Gombe da Bauchi. Ministan man fetur ne ya bayyana haka a Alkaleri.
Rahotanni sun tabbatar da cewa gobara ta tashi a makarantar Sheikh Dahiru Bauchi da ke Bauchi, inda ta ƙone gini da kayayyaki masu yawa, ciki har da littattafai.
Jihar Bauchi
Samu kari